iqna

IQNA

IQNA - Kungiyar malaman musulmi ta bukaci zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump da ya yi kokarin kawo karshen yakin Gaza da kuma kisan kiyashin da Falasdinawa ke yi.
Lambar Labari: 3492176    Ranar Watsawa : 2024/11/09

IQNA - Kafofin yada labarai na yanki da na kasa da kasa sun ba da labarin da ya shafi wannan al'amari daga sa'o'i na farko na gudanar da zaben shugaban kasa a Iran.
Lambar Labari: 3491419    Ranar Watsawa : 2024/06/28

Tehran (IQNA) shugaba Bashar Assad na Syria ya kada kuri’arsa a zaben shugaban kasa da ake gudanarwa a yau a fadin kasar ta Syria.
Lambar Labari: 3485951    Ranar Watsawa : 2021/05/26

Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Kenya ta ce ba za ta goyi bayan wani daga cikin ‘yan takarar shugabancin kasar ba, tare da kiran malamai da shugabannin musulmi da su yi haka.
Lambar Labari: 3482012    Ranar Watsawa : 2017/10/18